
insert_link
share
close
Yanzu-yanzu: Yan bindiga sun yi awon gaba da dalibai mata kimanin 300 a jihar Zamfara
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa yan bindiga sun sace daliban makaranta mata a jihar Zamfara. Majiyoyin Legit Hausa sun tabbatar da ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata wanda ba’a san adadinsu ba har yanzu daga makarantar sakandiren GSS Jengebe, karamar hukumar Talata Mafara dake jihar […]