
insert_link
share
close
Yan Boko Haram sun kashe mutum 10 a harin da suka kai Damasak
An tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon harin da Boko Haram ta kai Damasak An tabbatar da rasuwar fararen hula 10 a harin da yan Boko Haram suka kai a daren ranar Talata a garin Damasak, hedkwatar karamar hukumar Mobbar na jihar Borno. Shugaban karamar hukumar Mobbar, Mustapha Bako Kolo […]