Taba Ka Lashe

Taba ka lashe shirine da zai dinga koyar da girke-girke da kayan marmari na zamani da yammata da matan gida zasu iya amfani dashi wajan burge mazajensu ko kuma yan gidansu. Deejerh zata koyar da abinci da snacks da lemuka kala kala a cikin wannan shirin…