Masana’antar Fina-finan Hausa

Shirine da zai dinga kawo muku tattaunawa da jarumai, marubuta, masu shirya shiri, masu bada umarni, mawaka har ma da daukacin yan masana’antar ta kannywood. Abubakar Said Sulaiman ne ya shirya kuma ya gabatar…