Lokaci Yayi
“Lokacin yayi” shiri ne da yake wayar da kan al’umma musamman matasa akan yadda zasu shawo kan matsalolin da suka addabi fannoni daban-daban na rayuwar su da kansu. Jigon wannan shiri shine ilimin da zamantakewa