play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Duniya
  • keyboard_arrow_right Za a fara ƙirƙirar naman kaza a kasar Singapore

Labarai

Za a fara ƙirƙirar naman kaza a kasar Singapore

Bello Sani December 2, 2020 14


Background
share close

Singapore ta zama ƙasa ta farko da ta amince a riƙa sayar da naman da ake haɗa wa a daƙin gwaji.

Matakin ya buɗe kofa ga kamfanin Amurka na Eat Just ya riƙa sayar da naman ƙajin da yake haɗawa a cikin daƙin gwaji.

Ana samar da naman ne ta hanyar ƙwayoyin halittun dabobbi sannan a sarrafa su ta yadda za su sake girma a daƙin gwaji.

Mamallakin kamfanin mai suna Josh Tetrick ya ce naman da ɗaƙin gwajin ke samarwa ta wannan hanya ya fi lafiya da kuma dacewa da muhalli sama da wanda aka saba gani na kyankyasar ƙwai.

Wakiliyar BBC ta ce babu mamaki wannan ya ja hankalin sauran kamfanonin gogayya da ƙasashen duniya na aminta da wannan tsarin samar da naman.

BBC

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *