Kimanin mata masu juna biyu 124, 817 ne ke fama da HIV/AIDS jihar Ondo
Duka da kokarin da ake a fadin duniya na ganin an kawar da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV/AIDS a duniya, a Najeriya akwai mutum sama da miliyan 1.9 […]
Gaba Tsakanin Makota Bello Sani
Yan ta’addan sun kai harin kwantan baunan ne lokacin jami’an 27 Task Force Brigade da aka tura Buni Gari sun fita sintiri.
PRNigeria ta tattaro cewa yan ta’addan sun dira Kumuya ne tare da taimakon yan gari da masu leken asiri.
Hakazalika an tattaro cewa Sojojin da ake wajen sun yi musayar wuta da yan ta’addan suka suka samu galaba kansu.
Kawo yanzu ba’a san adadin wadanda suka rasa rayukansu ba amma Sojoji sun tare hanyar Damaturu-Damboa-Biu.
Duka da kokarin da ake a fadin duniya na ganin an kawar da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV/AIDS a duniya, a Najeriya akwai mutum sama da miliyan 1.9 […]
Copyright Matasa Radio - by Bello Sani
Post comments (0)