play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Tattalin Arziki
  • keyboard_arrow_right Ya kamata Najeriya ta sake nazari kan haramta kuɗin intanet – Atiku

Labarai

Ya kamata Najeriya ta sake nazari kan haramta kuɗin intanet – Atiku

Bello Sani February 6, 2021 7


Background
share close

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya buƙaci gawamnati ta sake nazari kan matakin Babban Bankin ƙasar (CBN) na rufe asusun ‘yan kasuwa da kamfanoni masu amfani da kuɗin intanet na cryptocurrency yana mai cewa yanzu lokaci ne da ya kamata a faɗaɗa tattalin arzikin Najeriya.

Ya kuma ce rashin ayyukan yi ga matasa ne babban ƙalubalen da Najeriya ke fuskanta.

“A zahiri, ya ma wuce ƙalubale, buƙata ce ta gaggawa. Yana shafar tattalin arzikinmu da ƙara taɓarɓarewar matsalar tsaro a ƙasa,” in ji Atiku.

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *