An kori ma’aikata fiye da 42 a NEMA bayan hanasu albashin shekara guda
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta kori sabbin ma’aikatan da ta dauka su fiye da arba’in da biyu bayan sun shafe shekara guda babu albashi. Daily Nigerian […]
Gaba Tsakanin Makota Bello Sani
An mayar wa wani mutum mai suna Boyi Adamu sadakinsa N28,000 bayan wata kotu mai daraja ta 1 da ke zamanta a Gwagwalada Abuja ta raba aurensa sakamakon korar da matarsa, Hauwa Abdulkarim ta shigar a kotu.
Hauwa, wace ke zaune a Anguwar Dodo a Gwagwalada, a cikin karar da ta shigar da ta bata ra’ayin cigaba da zama da mijinta bayan shekaru bakwai da aurensu, Daily Trust ta ruwaito.
Hakan ya biyo bayan matar da kai shi kotu inda ta nemi a raba aurensu domin bata ra’ayin cigaba da zama da shi
Mijin ya nemi kotu ta basu dama su yi sulhu amma hakan bai yi wu ba don haka ya ce ta biya shi kafin ya sake ta
An mayar wa wani mutum mai suna Boyi Adamu sadakinsa N28,000 bayan wata kotu mai daraja ta 1 da ke zamanta a Gwagwalada Abuja ta raba aurensa sakamakon korar da matarsa, Hauwa Abdulkarim ta shigar a kotu.
Hauwa, wace ke zaune a Anguwar Dodo a Gwagwalada, a cikin karar da ta shigar da ta bata ra’ayin cigaba da zama da mijinta bayan shekaru bakwai da aurensu, Daily Trust ta ruwaito.
Alkalin, Adamu Isah, ya raba auren bayan da matar da mayarwa mijinta kudin sadakinta N28,000 da ya biya.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta kori sabbin ma’aikatan da ta dauka su fiye da arba’in da biyu bayan sun shafe shekara guda babu albashi. Daily Nigerian […]
Copyright Matasa Radio - by Bello Sani
Post comments (0)