play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Dogaro Da Kai
  • keyboard_arrow_right Noma
  • keyboard_arrow_right Kungiyar Ibo ta maidawa ‘Yan Arewa martani; “Za mu fara noma abincin da ku ke takama da shi”

Dogaro Da Kai

Kungiyar Ibo ta maidawa ‘Yan Arewa martani; “Za mu fara noma abincin da ku ke takama da shi”

Bello Sani March 4, 2021 10


Background
share close

A ranar Laraba, 3 ga watan Maris, 2021, kungiyar kabilar Ibo, Ohanaeze Ndigbo, ta ce hana shigo da abinci da wasu kungiyoyin Arewa su kayi ba zai taba su ba.

Jaridar Punch ta ce Ohanaeze Ndigbo ta tuna yadda aka yi yakin basasa na Biyafara, inda yankin kasar su ka shafe watanni kusan 30 ba tare da sun samu abinci ba.

Wannan kungiya ta yi magana ne ta bakin mai magana da yawunta, Cif Alex Ogbonnia, wanda ya ce kin kawo masu kayan abinci daga Arewa ba wani abin kuka ba ne.

“A wani bangare, su ne ke zaluntarmu. Su ke auka mana. Arewa ta dade ta na jawo matsaloli ta hanyoyi iri-iri. Da mamaki a ce sun fara zanga-zanga, su na bore.”

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *