
Gaba Tsakanin Makota Bello Sani
Jami’ar NDA dake Kaduna zata fara Screening na Dalibai masu neman shiga makarantar ranar 15 ga watan August shekara to 2020.
Za a fara wannan tantancenwar ne a gurare daban-daban a jihohin Najeriya inda za a fara ta da misalin karfe 7 na safe.
Ana bukatar masu neman shiga makarantar dasu zo da muhamman takardun da suka hadar da;
A bayan hoton ana son kowa ya rubuta sunansa da lambarsa ta JAMB da jiharsa da kwas daya nema da sunan gurin yin tantanewar da ya zaba sannan kuma ya sa hannu.
Sannan baza a bar duk wanda bai zo da makarin fuska “Face Mask” ya zana jarabawar ba
Copyright Matasa Radio - by Bello Sani
Ibrahim Umar kida on August 15, 2020
Allah ya bawa Mai rabo Sa’a