Sufeta Janar na Rundunar Yan sandan Nigeria, Usman Baba, a ranar Litinin, ya bada umurnin dakatar da bada izinin amfani da gilashin mota mai duhu a fadin kasar baki daya, Daily Trust ta ruwaito.

Ya kuma bada umarnin a dakatar da bada lambobin mota na masu leken asiri. Baba ya bada wannan umurnin ne a hedkwatar rundunar yan sanda da ke birnin tarayya, Abuja

Majalisar harkokin yan sanda ta tabbatar da Baba a yayin da ya ke ganawa da kwamandojin yan sanda a kudu maso gabashin kasar kan hare-haren da ake kai wa yankin.

Ku saurari ƙarin bayani …

.

Leave a Comment

%d bloggers like this: