
Maraba da Ramadan: An yi rabon shinkafar Tinubu a jihar Kano
Yayinda ake gab da shiga watan Ramadana.An kaddamar da rabon buhuhunan shinkafa da kayan hatsi na tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a jihar Kano. A hotuna da […]
Gaba Tsakanin Makota Bello Sani
Hukumar Sojin Najeriya ta saki hotunan Sojoji 11 da wasu yan bindiga suka kashe a garin Banta na karamar hukumar Konshisha a jihar Benue makon da ya gabata.
A hotunan, an bayyana sunan kowani Soja cikinsu, rana haihuwarsa, ranar mutuwarsa da kuma addininsa.
Daily Trust ta ruwaito cewa gawarwakin jami’in soja daya da dakarun sojoji 11 suna kwance a makabartar a yanzu.
Manyan jami’an sojoji sun hallara wurin, suna jirar a fara yin jana’izar na sojojin.
A baya, rundunar sojojin ta sanar da cewa sojojin 11 da jami’in daya da aka kashe suna aikin samar da zaman lafiya ne tsakanin mutanen Bonta a Konshisha da Ukpute-Ainu a karamar hukumar Okay da ke rikici kan filaye.
Yau wayata ce ta dauke sai da naje gyara Lodi ne yayi mata yawa
Yayinda ake gab da shiga watan Ramadana.An kaddamar da rabon buhuhunan shinkafa da kayan hatsi na tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a jihar Kano. A hotuna da […]
Copyright Matasa Radio - by Bello Sani
Post comments (0)