play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Siyasa
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Gwamnati ta kama mabarata 500 a Kano

Siyasa

Gwamnati ta kama mabarata 500 a Kano

Bello Sani February 6, 2021 9


Background
share close

Gwamnatin Kano ta kama masu yin bara kan titi 500 da suka ƙunshi har da mata da yara.

Kwamishinan mata da walwalar yara Malama Zara’u Muhammad ta tabbatar wa BBC da kamen ƙarƙashin dokar haramta bara a faɗin jihar.

Waɗanda aka kama kuma sun haɗa da Maza da yawa almajirai da ke bara kan titi.

Gwamnatin Kano ta ce za ta shafe tsawon watanni uku tana kamen domin tsabtace birnin daga gudanar da ayyukan ashsha.

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *