play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Tsaro
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Ana saura makonni 3 auren sojan Najeriya, ‘yan bindiga sun sheke shi har lahira

Tsaro

Ana saura makonni 3 auren sojan Najeriya, ‘yan bindiga sun sheke shi har lahira

Bello Sani February 16, 2021 17


Background
share close

Rundunar sojin saman Najeriya sun yi arangama da gagararrun ‘yan bindiga a wani samame da suka kai a Kaduna

Wani sojan sama na Najeriya ya rasu sakamakon artabu da ‘yan bindiga a jihar Kaduna. Tsohon sanatan jihar Kaduna, Shehu Sani, ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter.

Ya sanar da yadda ‘yan bindigan suka kashe Abubakar Muhammad Ahmad tare da wasu abokan aikinsa a babban titin Kaduna zuwa Birnin Gwari.

Sani ya bayyana cewa sojan na shirye-shiryen aurensa a makonni uku masu zuwa.

 

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *