play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Addini
  • keyboard_arrow_right Abin da ya sa na gina wa yan gudun hijra masallaci a Adamawa

Labarai

Abin da ya sa na gina wa yan gudun hijra masallaci a Adamawa

Bello Sani April 13, 2021 5


Background
share close

A wani abu da ba a saba gani ba a ƙasa irin Nijeriya, wani malamin addinin kirista ya gina masallaci ga wasu ‘yan gudun hijira mabiya addinin Musulunci don gudanar da ibadarsu.

Faston na cocin katolika wanda shi ne shugaban ƙungiyar kiristocin Nijeriya ta CAN a jihar Adamawa, Most Reverend Stephen Dami mamza, ya ce ya gina masallacin ne don bai wa Musulmi a cikin ‘yan gudun hijirar damar yin addininsu ba tare da tsangwama ba.

Ku latsa alamar lasifikar da ke ƙasa domin sauraron cikakken rahoton Salihu Adamu Usman.

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *