play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Tsaro
  • keyboard_arrow_right Ƙaburburan manoman da Boko Haram ta yi wa yankan rago

Labarai

Ƙaburburan manoman da Boko Haram ta yi wa yankan rago

Bello Sani December 2, 2020 18


Background
share close

Ƙungiyar ta ce mutum 78 ta kashe a harin a harin mafi muni a baya-bayan nan. Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce mutum 110 aka kashe, yayin da rundunar sojan Najeriya ta dage cewa 43 ne.

A safiyar Lahadi Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya jagoranci jana’izar mutum 43 kuma a lokacin mazauna yankin sun faɗa masa cewa ba su gama tantance yawan waɗanda suka mutu ba.

Ƙungiyar kare haƙƙi ta Amnesty International ta ce akwai mata guda 10 da ke aiki a wata gonar shinkafa da suka ɓata biyo bayan harin.

BBC

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *