play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left

Fresh Podcasting Experience

Subscribe

Background

Latest Podcast

close
  • 4

Siyasa

Bello Muhammad Matawalle: Mun kama masu kwarmata wa ƴan bindiga bayanai fiye da 100 a Zamfara

ibrahim abdullahi September 14, 2021

Gwamnatin Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama masu kwarmata wa ƴan bindiga bayanai ‘informants’ fiye da 100 tun bayan katse layukan sadarwa a faɗin jihar. Gwamnan Jihar Dr Bello Muhammad Matawalle ne ya bayyana haka cikin wata hira ta musamman da BBC a gidansa da ke Gusau babban birnin jihar. “Toshe duk wata hanyar sadarwa tsakanin masu kwarmata bayanai ga ƴan bindiga ya yi tasiri sosai domin yanzu mun kama infoma fiye da 100,” in ji gwamna Matawalle. Tsawon kwana 11 kenan da aka toshe layukan salula a fadin Zamfara, daga cikin matakan da hukumomi suka […]

Read more trending_flat

close

Siyasa

Rochas Okorocha: Mu ƴan siyasa ne muka jefa Najeriya cikin matsala

ibrahim abdullahi August 26, 2021

Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata a majalisar dattawan Najeriya, Rochas Okorocha, ya zargi yan siyasar kasar da hannu a tabarbarewar al’amura da rashin hadin kai a tsakanin ‘yan kasar. Sanata Rochas ya ce rashin bai wa masu kishin kasa damar mulkar kasar na daga cikin dalilan da suka sanya ake samun karuwar masu neman a raba kasar. A yayin tattaunawarsa da BBC Hausa a Kano, ya ce idan har ‘yan siyasa suka yadda da za su samar da hadin kai a tsakanin jama’a, to kuwa za a cimma manufa, sai dai hakan abu ne mai wahala domin yawancinsu kansu […]

Read more trending_flat

close

Labarai

Petroleum Industry Bill: Abin da ƴan Najeriya ke cewa kan rusa NNPC

ibrahim abdullahi August 19, 2021

Tun bayan da Shugaba Muhammadu Buhari ya sanar da matakin rusa kamfanin mai na Najeriya, NNPC, muhawara ta ɓarke a tsakanin ƴan ƙasar inda wasu ke ganin matakin ya dace yayin da wasu ke sukarsa. Gwamnatin Najeriya ta ce za a rusa babban kamfanin na kasar NNPC a cikin sauye-sauyen da za a iya wa fannin man kasar karkashin sabuwar dokar inganta harkokin man fetur. Sai dai ya ce za a maye gurbinsa da wani kamfanin mai zaman kansa. Wannan na daga cikin ayukkan da aka ɗorawa kwamitin share fage kan aiwatar da dokar da Shugaban Buhari ya sanar da […]

Read more trending_flat

Browse By Topic