
insert_link
share
close
Bello Muhammad Matawalle: Mun kama masu kwarmata wa ƴan bindiga bayanai fiye da 100 a Zamfara
Gwamnatin Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama masu kwarmata wa ƴan bindiga bayanai ‘informants’ fiye da 100 tun bayan katse layukan sadarwa a faɗin jihar. Gwamnan […]
Post comments (0)