
insert_link
share
close
Da Dumi-Dumi: An Sanar Cewa Ba A Ga Watan Karamar Sallah Ba a Najeriya
Sanarwar kwamitin ganin wata a Najeriya ta bayyana cewa, ba a alamar watan Shawwal ba. An sanar cewa, gobe za a tashi da azumi na 30 domin cike watan Ramadanan bana da zai kai kwanaki 30. Daga sanarwar, a fahimci cewa, Alhamis, 13 ga watan Mayu za ta kasance ranar […]