play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Tsaro
  • keyboard_arrow_right Yan Najeriya da ke kasar Ukraine za su fara isowa kasar nan a ranar Juma’a

Labarai

Yan Najeriya da ke kasar Ukraine za su fara isowa kasar nan a ranar Juma’a

Bello Sani March 4, 2022 26


Background
share close

Wasu ‘yan Najeriya da suka tsere daga Ukraine yayin da kasar Rasha ke tsaka da luguden wuta a kasar, za su iso Najeriya a ranar Juma’a.

Jiragen kamfanonin jiragen sama na Najeriya, Max Air da Air Peace sun isa kasashen Romania da Poland a ranar Alhamis domin kwaso su.

Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya aike jirginsa zuwa Warsaw, babban birnin kasar Poland yayin da Max Air ta aike jirginta kasar Romania.

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *