play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Sarauta
  • keyboard_arrow_right Sarkin Kano Aminu Ado Bayero: Babban burina a rayuwa ya cika

Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero: Babban burina a rayuwa ya cika

Bello Sani July 3, 2021 11


Background
share close

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce babban burinsa a rayuwa shi ne ya gaji magabatansa kuma yanzu hakan ya tabbata.

Cikin wannan hira ta musamman da ya yi da BBC Hausa, sarkin ya ce baya ga murnar gadar mahaifinsa da yake yi yana kuma murnar zaɓarsa da Allah ya yi domin ɗaura masa nauyin taimaka wa al’ummarsa.

Ya bayyana haka ne yayin da ake shirin bikin ba shi sandar girma, yana mai cewa a halin yanzu murna biyu yake yi.

Kazalika sarkin ya bayyana matakan da ya ɗauka wajen sasantawa da ‘yan uwansa waɗanda suka nemi sarautar tare.

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *