
insert_link
share
close
Ta’addanci: Pantami Ya Nesanta Kansa Da Kalamansa Na Baya Kan Al-Ka’ida Da Taliban
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, Isa Ali pantami ya nesanta kansa daga kalaman da ya taba yi a baya masu cike da cece-kuce kan kungiyoyin Al-Ka’ida da Taliban […]
Post comments (0)