
insert_link
share
close
An harbe Dalibai, an yi awon-gaba da mutane rututu daga Nuhu Bamali Polytechnic cikin dare
Rahotanni daga mabanbantan wurare sun tabbatar mana da cewa ‘yan bindiga sun shiga makarantar koyon aiki ta Nuhu Bamali ta Zaria, Kaduna. A ranar Alhamis, 10 ga watan Yuni, 2021, wasu mutane […]
Post comments (0)