play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_right Labarai
  • keyboard_arrow_right Hukumar Yan Sanda Ta Dakatar Da Bada Izinin Amfani Da Gilashin Mota Mai Duhu

Labarai

Hukumar Yan Sanda Ta Dakatar Da Bada Izinin Amfani Da Gilashin Mota Mai Duhu

Bello Sani June 7, 2021 8


Background
share close

Sufeta Janar na Rundunar Yan sandan Nigeria, Usman Baba, a ranar Litinin, ya bada umurnin dakatar da bada izinin amfani da gilashin mota mai duhu a fadin kasar baki daya, Daily Trust ta ruwaito.

Ya kuma bada umarnin a dakatar da bada lambobin mota na masu leken asiri. Baba ya bada wannan umurnin ne a hedkwatar rundunar yan sanda da ke birnin tarayya, Abuja

Majalisar harkokin yan sanda ta tabbatar da Baba a yayin da ya ke ganawa da kwamandojin yan sanda a kudu maso gabashin kasar kan hare-haren da ake kai wa yankin.

Ku saurari ƙarin bayani …

.

Rate it
Previous post
Post comments (0)

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *