
Ƙarin farashin fetur: NLC ta lashi takobin durƙusar da al’amura a 2022
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta dage cewa ma’aikata da talakawa ba za su sake amincewa da karin farashin man fetur da gwamnatin kasar ke shirin yi ba. A sakonsa na barka da arziƙin shigowa sabuwar shekara, shugaban kungiyar ta NLC Ayuba Wabba ya ce har yanzu gwamnati ba ta […]