
insert_link
share
close
Ambaliyar ruwa ta ‘kashe mutum 55, ta lalata gidaje 5,000 a Jamhuriyar Nijar’
Ruwan sama da aka sheƙa kamar da bakin ƙwarya a Jamhuriyar Nijar daga watan Yuni zuwa wannan watan na Agusta ya yi sanadin mummunar ambaliya da ta kashe aƙalla mutum 55 a yankunan jihar Maraɗi da Agadez da kuma babban birnin ƙasar wato Yamai. Ambaliyar ta kuma lalata gidaje aƙalla […]