
Yakin Ukraine da Rasha: Burtaniya ta daskarar da kadarorin mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea
Kasar Burtaniya ta daskarar da kadarorin mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Roman Abramovich, kana ta sanya haramcin mu’amala da daidaikun mutane da ‘yan kasuwa na Burtaniya, da dokar hana zirga-zirga duk dai akansa. Sky Sports ta rahoto Firayim Ministan Burtaniya, Boris Johnson yana cewa: “Ba zai yiwu a samar […]