
Sauya Sheƙa: PDP Ta Yunƙuro, Za Ta Maye Gurbin Matawalle Da Tsohon Mataimakinsa
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Zamfara tana neman kotu ta maye gurbin Matawalle da tsohon mataimakinsa Mahdi Aliyu Jam’iyyar ta PDP ta bakin lauyanta Emmanuel Ukala, SAN, ta ce tunda Gwamna Matawalle ya fice daga PDP ya koma APC, ya rasa kujerarsa Lauyoyi masu kare Gwamna Matawalle da […]