
Alhaji Alhassan Adamu: ‘Yan bindiga sun sace Sarkin Kajuru da iyalansa
Rahotanni daga jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya na nuna cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari a masarautar Kajuru inda suka sace Sarkinta Alhaji Alhassan Adamu da wasu iyalansa. Ganau sun tabbatar wa BBC Hausa cewa an sace sarkin ne da iyalansa 13 a harin da ‘yan […]