
Abubuwan da ke janyo cutar amai da gudawa da hanyoyin magance ta
A ranar 7 ga watan Yulin 2020 ne aka samu rahotan cewar kimanin mutum sama da 200 sun kamu da cutar amai da gudawa a ƙauyuka 16 da ke yankin karamar hukumar Rano a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya. Hukumomi a yankin karamar hukumar Rano sun alaƙanta […]