
Bidiyon jaruma Umma Shehu tare da diyarta yayin da suke girgijewa ya haifar da cece-kuce
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wani bidiyo na jarumar Kannywood, Umma Shehu tare da diyarta suna rawa da waka Da dama sun yi tir da bidiyon yayin da suke ganin hakan bai dace ba ga uwa wacce ita ce mai bayar da tarbiya ga yaranta Hakan na zuwa […]