
Masha Allah: NUC ta amince wa BUK fara yin digiri a fanin Shari’ar Musulunci
Jihar Kano – Hukumar Kula da Jami’o’i ta Najeriya, NUC, ta amince a fara gudanar da karatun digiri a bangaren shari’ar musulunci a Jami’ar Bayero da ke Kano, BUK, rahoton The Cable. Hukumar ta kuma amince da wasu kwasa-kwasai 11 a tsangayar ilimi wato education. Shari’a na daga cikin ginshikin addinin musulunci. Hukunce-hukuncen shari’a […]