
Yan Najeriya da ke kasar Ukraine za su fara isowa kasar nan a ranar Juma’a
Wasu ‘yan Najeriya da suka tsere daga Ukraine yayin da kasar Rasha ke tsaka da luguden wuta a kasar, za su iso Najeriya a ranar Juma’a. Jiragen kamfanonin jiragen sama na Najeriya, Max Air da Air Peace sun isa kasashen Romania da Poland a ranar Alhamis domin kwaso su. Kamfanin […]