
Farji ne mafi muni a jikin mace: Ba fadin Daurawa bane, na Sayyidina Ali ne, inji Dr Mansur Sokoto
Dr Mansur Sokoto ya yi karin bayani kan maganar Sheikh Daurawa game da abin da wasu mata suka kira kushe halittarsu Dr Mansur ya bayyana tushen maganar Daurawa, inda ya kawo bayani daga katafaren littafin tafsiri sananne a duniya Dr Mansur ya ce sam ba Daurawa bane ya fara fadin […]