
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Zamfara tana neman kotu ta maye gurbin Matawalle da tsohon mataimakinsa Mahdi Aliyu Jam’iyyar ta PDP ta bakin lauyanta Emmanuel Ukala, SAN, ta ce tunda Gwamna Matawalle ya fice daga PDP ya koma APC, ya rasa kujerarsa Lauyoyi masu kare Gwamna Matawalle da […]
Kasar Burtaniya ta daskarar da kadarorin mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Roman Abramovich, kana ta sanya haramcin mu’amala da daidaikun mutane da ‘yan kasuwa na Burtaniya, da dokar hana zirga-zirga duk dai akansa. Sky Sports ta rahoto Firayim Ministan Burtaniya, Boris Johnson yana cewa: “Ba zai yiwu a samar […]
Kebbi – Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Col. Samaila Yombe, mai murabus a ranar Alhamis ya musanta batun labaran da ake ta yada wa kan cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shi yayin da suka kai wa tawagawarsa farmaki bayan ya kai wa sojoji ziyara a kudancin jihar. Mataimakin gwamnan […]
Majalisar dattawa ta tabbatar da sabbin kwamishinonin hukumar ICPC biyar bayan shugaban kasa Buhari ya zabe su Majalisar ta tabbatar da kwamishinonin ne a zamanta na yau Laraba, 9 ga watan Maris Hakan ya biyo bayan samun rahoton kwamitin majalisar wanda ya tantancesu karkashin jagorancin Sanata Suleiman Abdu Kwari Abuja […]
A ranar Larabar nan ne DSS ta damke wasu shugabannin kananan hukumomi biyu na jihar Kano Ana zargin wasu manyan ‘yan siyasa da hannu a rikicin siyasan da ya jawo rauni da asarar rayuka Hukumar DSS ta na kuma binciken Kwamishinan harkar kananan hukumomi, Murtala Sule Garo Kano – Rahotanni […]
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wani bidiyo na jarumar Kannywood, Umma Shehu tare da diyarta suna rawa da waka Da dama sun yi tir da bidiyon yayin da suke ganin hakan bai dace ba ga uwa wacce ita ce mai bayar da tarbiya ga yaranta Hakan na zuwa […]
Kebbi – Tsagerun yan bindiga sun farmaki jerin gwanon motocin mataimakin gwamna jihar Kebbi, Samaila Yombe, ranar Talata da daddare. Vanguard ta tattaro cewa yan ta’addan kai wa tawgaar mataimakin gwamnan hari ne tsakiyar kauyen Kanya da misalin ƙarfe 8:00 na dare. A cewar sakataren watsa labarai na mataimakin gwamnan, […]