play_arrow

keyboard_arrow_right

skip_previous play_arrow skip_next
00:00 00:00
playlist_play chevron_left
volume_up
chevron_left
  • Home
  • keyboard_arrow_rightBlog Wide

Blog Wide

248 Results / Page 1 of 28


Background
close
  • 75

Siyasa

Sauya Sheƙa: PDP Ta Yunƙuro, Za Ta Maye Gurbin Matawalle Da Tsohon Mataimakinsa

Bashir Sani March 10, 2022

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Zamfara tana neman kotu ta maye gurbin Matawalle da tsohon mataimakinsa Mahdi Aliyu Jam’iyyar ta PDP ta bakin lauyanta Emmanuel Ukala, SAN, ta ce tunda Gwamna Matawalle ya fice daga PDP ya koma APC, ya rasa kujerarsa Lauyoyi masu kare Gwamna Matawalle da APC karkashin jagorancin Mike Ozekhome (SAN) su kuma sun nemi a basu lokaci domin su yi shiri Zamfara – Babban kotun tarayya da ke Abuja ta tsayar da ranar 17 ga watan Afrilu don sauraron karar neman tsige Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara saboda ficewarsa daga jam’iyyar PDP. A […]

Read more trending_flat

close
  • 40

Wasanni

Yakin Ukraine da Rasha: Burtaniya ta daskarar da kadarorin mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea

Bashir Sani March 10, 2022

Kasar Burtaniya ta daskarar da kadarorin mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Roman Abramovich, kana ta sanya haramcin mu’amala da daidaikun mutane da ‘yan kasuwa na Burtaniya, da dokar hana zirga-zirga duk dai akansa. Sky Sports ta rahoto Firayim Ministan Burtaniya, Boris Johnson yana cewa: “Ba zai yiwu a samar da mafaka ga wadanda suka goyi bayan mummunan harin da Putin ya kai wa Ukraine ba.” Wani daftarin gidan gwamnati da aka fitar a ranar Alhamis ya ce Abramovich yana da “dangantaka ta kud da kud ta tsawon shekaru” da shugaban Rasha, Vladimir Putin, inji rahoton The Athletic. Hakazalika, ya […]

Read more trending_flat

close
  • 44

Tsaro

Mataimakin Gwamnan Kebbi Ya Yi Ƙarin Haske Kan Jitar-Jitar Cewa Ya Shiga Hannun Ƴan Bindiga

Bashir Sani March 10, 2022

Kebbi – Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Col. Samaila Yombe, mai murabus a ranar Alhamis ya musanta batun labaran da ake ta yada wa kan cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shi yayin da suka kai wa tawagawarsa farmaki bayan ya kai wa sojoji ziyara a kudancin jihar. Mataimakin gwamnan ya bayyana hakan ne yayin tattaunawa da wakilin Daily Trust a Birnin Kebbi. Yana sahun gaba a ziyarar da ya kai wa rundunar sojin wacce ya kira da ‘Ziyarar filin dagar Sojoji’ don samun damar gane shiri da salon da sojojin suke amfani da shi wurin yakar ‘yan bindiga. Ya […]

Read more trending_flat

close
  • 42

Siyasa

Jerin sunayen sabbin kwamishinonin ICPC 5 da majalisar dattawa ta dabbatar da su

Bashir Sani March 9, 2022

Majalisar dattawa ta tabbatar da sabbin kwamishinonin hukumar ICPC biyar bayan shugaban kasa Buhari ya zabe su Majalisar ta tabbatar da kwamishinonin ne a zamanta na yau Laraba, 9 ga watan Maris Hakan ya biyo bayan samun rahoton kwamitin majalisar wanda ya tantancesu karkashin jagorancin Sanata Suleiman Abdu Kwari Abuja – Majalisar dattawa ta tabbatar da zababbun kwamishinonin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC. Majalisar ta tabbatar da su ne a ranar Laraba, 9 ga watan Maris, bayan duba rahoton kwamitin majalisar kan yaki da rashawa da laifukan da suka shafi kudi, jaridar Punch ta rahoto. Sabbin […]

Read more trending_flat

close
  • 61

Siyasa

Babu kan ta: Kwamishinan Ganduje, Shugabannin kananan hukumomi sun je hannun DSS

Bashir Sani March 9, 2022

A ranar Larabar nan ne DSS ta damke wasu shugabannin kananan hukumomi biyu na jihar Kano Ana zargin wasu manyan ‘yan siyasa da hannu a rikicin siyasan da ya jawo rauni da asarar rayuka Hukumar DSS ta na kuma binciken Kwamishinan harkar kananan hukumomi, Murtala Sule Garo Kano – Rahotanni su na nuna cewa jami’an tsaro masu fararen kaya na DSS sun kama shugabannin kananan hukumomin Gwarzo da birnin Kano. Daily Trust ta ce ana zargin Hon. Bashir Abdullahi Kutama da kuma Hon. Faizu Alfindiki da amfani da ‘yan bangar siyasa wajen kawo rikici a jihar Kano. Jaridar ta ce […]

Read more trending_flat

close
  • 45

Kannywood

Bidiyon jaruma Umma Shehu tare da diyarta yayin da suke girgijewa ya haifar da cece-kuce

Bashir Sani March 9, 2022

Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wani bidiyo na jarumar Kannywood, Umma Shehu tare da diyarta suna rawa da waka Da dama sun yi tir da bidiyon yayin da suke ganin hakan bai dace ba ga uwa wacce ita ce mai bayar da tarbiya ga yaranta Hakan na zuwa ne yan kwanaki bayan jarumar ta fito ta yi martani ga masu zaginta, inda ta ce suna ji suna gani za ta shige aljannah ta barsu a madakata Wani bidiyo na shahararriyar jarumar Kannywood, Umma Shehu, ta haifar da cece-kuce a shafukan soshiyal midiya. A cikin bidiyon wanda mufeeda_rasheed ta […]

Read more trending_flat

close
  • 22

Tsaro

Da Dumi-Dumi: Yan bindiga sun kai wa Matimakin Gwamna hari a kan hanya

Bashir Sani March 9, 2022

Kebbi – Tsagerun yan bindiga sun farmaki jerin gwanon motocin mataimakin gwamna jihar Kebbi, Samaila Yombe, ranar Talata da daddare. Vanguard ta tattaro cewa yan ta’addan kai wa tawgaar mataimakin gwamnan hari ne tsakiyar kauyen Kanya da misalin ƙarfe 8:00 na dare. A cewar sakataren watsa labarai na mataimakin gwamnan, Abdullahi Yalmo, waɓda ya tabbatr da faruwar lamarin, ya ce jami’in ɗan sanda ASP Idris Umar Libata, ya rasa rayuwarsa. Ya ce ɗan sandan ya rasa rayuwarsa ne yayin d asuka tarbi yan bindigan, suka yi musayar wuta tsakanin su. Daga ina mataimakin gwamnan ya fito? Yalmo ya yi bayanin […]

Read more trending_flat