
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Zamfara tana neman kotu ta maye gurbin Matawalle da tsohon mataimakinsa Mahdi Aliyu Jam’iyyar ta PDP ta bakin lauyanta Emmanuel Ukala, SAN, ta […]
Kasar Burtaniya ta daskarar da kadarorin mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Roman Abramovich, kana ta sanya haramcin mu’amala da daidaikun mutane da ‘yan kasuwa na Burtaniya, da dokar hana […]
Kebbi – Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Col. Samaila Yombe, mai murabus a ranar Alhamis ya musanta batun labaran da ake ta yada wa kan cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa […]
Majalisar dattawa ta tabbatar da sabbin kwamishinonin hukumar ICPC biyar bayan shugaban kasa Buhari ya zabe su Majalisar ta tabbatar da kwamishinonin ne a zamanta na yau Laraba, 9 ga […]
A ranar Larabar nan ne DSS ta damke wasu shugabannin kananan hukumomi biyu na jihar Kano Ana zargin wasu manyan ‘yan siyasa da hannu a rikicin siyasan da ya jawo […]
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wani bidiyo na jarumar Kannywood, Umma Shehu tare da diyarta suna rawa da waka Da dama sun yi tir da bidiyon yayin da […]
Kebbi – Tsagerun yan bindiga sun farmaki jerin gwanon motocin mataimakin gwamna jihar Kebbi, Samaila Yombe, ranar Talata da daddare. Vanguard ta tattaro cewa yan ta’addan kai wa tawgaar mataimakin […]