2 Comments

 • Posted January 12, 2021 9:30 am 0Likes
  Huzaifa saminu lawan(yamani)

  Wannan shirin kan tattalin arziki zai matukar taimakawa al’umma. Saboda rashin sanin mu da menene ma tattalin arzikin, shi yake sawa duk abinda masu kula da tattalin arzikin suka kwaso sai su dorawa masa. Amma ta hanyar wannan shirin, zamu gane shin menene ma shi kansa tattalin arzikin, ya ya yake karuwa, kuma ta yaya yake raguwa. Allah ya Kara basira, yayi jagora duk abinda aka sa a baba.

  • Posted February 9, 2021 8:00 pm 0Likes
   Scholar No. 10

   Ameeeen Ya Allah. Kamar yadda ka faɗa, na lura da yawan mutane basu ma gane ta yaya tattalin arziki yake juyawa a ilimance ba. Haka ma ɗalibai da suke karanta fannin tattalin arziki yawanci basa fahimtar alaƙar abinda suke karantawa da abinda yake faruwa a zahiri.

Leave a Comment

%d bloggers like this: