5 Comments

 • Posted December 1, 2020 7:56 am 0Likes
  Anonymous

  Program yayi matukar dadi, dauke da waka mai dunbin ma’ana darussa. Kai kace wani farfesan Hausa ne ya rubuta. Allah ya kara fasaha da daukaka @scorer number one

  • Posted December 5, 2020 12:58 pm 0Likes
   Scholar No. 10

   Na gode @Anonymous. Comments ɗinku yana bamu ƙarfin gwuiwa sosai.

 • Posted December 1, 2020 2:08 pm 0Likes
  Anonymous

  Masha Allah, wannan musiba Allah ya kawo karshen ta

 • Posted February 10, 2021 9:01 am 0Likes
  RIDWANU LAWAN

  Aslm wai Dan Allah ba,a iya sauke wato downloading na wadannan shirye shirye ne na gode

Leave a Comment

%d bloggers like this: