Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa yan bindiga sun sace daliban makaranta mata a jihar Zamfara.

Majiyoyin Legit Hausa sun tabbatar da ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata wanda ba’a san adadinsu ba har yanzu daga makarantar sakandiren GSS Jengebe, karamar hukumar Talata Mafara dake jihar Zamfara.

Wannan ya faru ne cikin daren Juma’a.

Ku saurari karin bayani nan bada jumawa ba….

Leave a Comment

%d bloggers like this: