Yan ta’addan sun kai harin kwantan baunan ne lokacin jami’an 27 Task Force Brigade da aka tura Buni Gari sun fita sintiri.

PRNigeria ta tattaro cewa yan ta’addan sun dira Kumuya ne tare da taimakon yan gari da masu leken asiri.

Hakazalika an tattaro cewa Sojojin da ake wajen sun yi musayar wuta da yan ta’addan suka suka samu galaba kansu.

Kawo yanzu ba’a san adadin wadanda suka rasa rayukansu ba amma Sojoji sun tare hanyar Damaturu-Damboa-Biu.

Leave a Comment

%d bloggers like this: