Matasa Radio na mika sakon barka da sallah da duk matasa dake duniya gaba daya. Muna addu’ar Allah ya yaye mana masifun dake addabar musulmai a duk inda suke. Allah kuma ya maimaita mana. yasa muga ta badi in Allah ya yadda

Leave a Comment

%d bloggers like this: