Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi yan bindiga da ke adabar al’umma a sassan kasar, inda ya ce gwamnatinsa za ta iya yin maganin su.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi yan bindiga da ke adabar al’umma a sassan kasar, inda ya ce gwamnatinsa za ta iya yin maganin su.

A cikin sanarwar da ya fitar, mai magana da yawun shugaban kasa Garba Shehu ya ce shugaban kasar ya nuna damuwarsa kan karuwar ayyukan bata gari.

Ya ce idan ba domin ana iya amfani da wadanda aka sace a matsayin garkuwa ba wanda zai haifar da salwatar rayyuka, da tuni jami’an tsaro sun gama da su.

Ku biyomu domin jin cikekken rahotan…

Leave a Comment

%d bloggers like this: