A wani abu da ba a saba gani ba a ƙasa irin Nijeriya, wani malamin addinin kirista ya gina masallaci ga wasu ‘yan gudun hijira mabiya addinin Musulunci don gudanar da ibadarsu.

Faston na cocin katolika wanda shi ne shugaban ƙungiyar kiristocin Nijeriya ta CAN a jihar Adamawa, Most Reverend Stephen Dami mamza, ya ce ya gina masallacin ne don bai wa Musulmi a cikin ‘yan gudun hijirar damar yin addininsu ba tare da tsangwama ba.

Ku latsa alamar lasifikar da ke ƙasa domin sauraron cikakken rahoton Salihu Adamu Usman.

Leave a Comment

%d bloggers like this: