Ina Muka Dosa

Ina Muka Dosa shirine dake tsokaci kan abubuwan da suke damun matasa maza da mata tare da fadakar dasu kan illolin mu’amala da abubuwa da zai cutar dasu da al’umma baki daya. Wannan shirine da Super Princess ta shirya kuma take gabatarwa.