Don Marayunmu

Wannan shirine dake hira da masu kula da marayu don jin halin da suke ciki tare da nema musu taimako ga masu ikon taimakawa daga cikin al’umma. Queen ta shirya kuma ta gabatar da wannan shirin