Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani matashi Mustapha Muhammad mazaunin unguwar Kurna layin Malam Na Andi, da ake zargin ya kashe kansa da kwalba. Rudunar ƴan sandan ta ce matashin ya yi hakan ne bayan ya kulle kansa a wani gida da ke…
