Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Bayanai
    • Talla

Tsaro

Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Bayanai
    • Talla
3 days ago 12Views 0Comments 0Likes

Ta’addanci: Pantami Ya Nesanta Kansa Da Kalamansa Na Baya Kan Al-Ka’ida Da Taliban

Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, Isa Ali pantami ya nesanta kansa daga kalaman da ya taba yi a baya masu cike da cece-kuce kan kungiyoyin Al-Ka’ida da Taliban a baya. Ministan dai a ’yan kwanakin nan ya yi ta fuskantar matsin lamba kan kalamansa a wancan lokacin wadanda…

Read more
3 days ago 12Views 0Comments 0Likes
3 days ago 8Views 0Comments 0Likes

An hallaka yan kasuwan Arewa a sabon harin da aka kai jihar Imo

Yan Arewa sun fara kaura daga jihar Imo sakamakon harin da ake kai musu. Jaridar Aminiya ta ruwaito cewa an sake kai hari kan yan Arewa mazauna jihar Imo inda aka hallaka akalla mutum bakwai. A cewar rahoton, wannan sabon harin ya auku ne makon da ya gabata inda aka…

Read more
3 days ago 8Views 0Comments 0Likes
3 days ago 5Views 0Comments 0Likes

Sojojin Najeriya sun farma mabuyar ‘Yan fashi a Benuwe, sun kashe 5

Wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kai hari garin Anune a karamar hukumar Makurdi ta jihar Benuwe Sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) sun kashe wasu yan fashi da makami su biyar da suka kai hari kan wani gari a ƙaramar hukumar Makurdi ta jihar Benuwe, Daily Trust ta…

Read more
3 days ago 5Views 0Comments 0Likes
3 days ago 13Views 0Comments 0Likes

Yan ta’addan ISWAP sun kai mumunan hari barikin Sojoji a Yobe

Yan ta’addan sun kai harin kwantan baunan ne lokacin jami’an 27 Task Force Brigade da aka tura Buni Gari sun fita sintiri. PRNigeria ta tattaro cewa yan ta’addan sun dira Kumuya ne tare da taimakon yan gari da masu leken asiri. Hakazalika an tattaro cewa Sojojin da ake wajen sun…

Read more
3 days ago 13Views 0Comments 0Likes
5 days ago 25Views 0Comments 1Like

An kama jami’an tsaro bakwai masu ‘taimaka wa ƴan fashi’ a Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce an kama wasu jami’an tsaro bakwai a jihar bisa zarginsu da taimaka wa ‘yan fashi da makami a sassa daban-daban na jihar. Gwamnatin ta sanar da haka ne a yayin wani taron manema labarai da ma’aikatun watsa labarai da harkokin tsaron na jihar suka gudanar…

Read more
5 days ago 25Views 0Comments 1Like
5 days ago 23Views 0Comments 0Likes

An yi wa tsohon tauraron ƙungiyar Manchester fashi a gidansa

Wasu mutane dauke da bindigu a safiyar ranar Juma’a sun afka gidan dan kwallon kafa, Chris Smalling, sun yi masa fashi da iyalansa da yaransa a gidansa da ke kasar Italy, Daily Trust ta ruwaito. A cewar rahotanni, dan wasan yana cikin gidansa da matarsa da dansa mai shekaru uku…

Read more
5 days ago 23Views 0Comments 0Likes
5 days ago 68Views 0Comments 1Like

Sojoji sun kashe Abu Aisha da wasu manyan kwamandojin ISWAP 17 a Damasak

Dakarun Sojojin Nigeria sun kashe babban kwamandan ISWAP, Bukar Gana Fitchmeram (aka Abu A’isha) da wasu mayakansa da suka zo ramuwar gayya a Damasak amma suka haɗu da ajalinsu hannun sojoji a ranar Alhamis. Rundunar Sojin ta ce ƴan ta’addan sun gamu da karshen su a yayin da suka kai…

Read more
5 days ago 68Views 0Comments 1Like
5 days ago 13Views 0Comments 1Like

Yan bindigan da suka sace daliban Kaduna sun yanke hukuncin karshe

Iyayen daliban kwalejin aikin noma dake Kaduna, sun ce masu garkuwa da ‘ya’yansu suna neman N500m Iyayen daliban kwalejin horar da aikin noma da gandun dabbobi dake Afaka a jihar Kaduna, sun ce an bukaci su biya kudin fansar ‘ya’yansu har naira miliyan 500 kafin a sako su. An bukaci…

Read more
5 days ago 13Views 0Comments 1Like
April 15, 2021 13Views 0Comments 0Likes

Rundunar Yan Sanda Sun sheƙe wasu yan fashin teku 4 a jihar Akwa Ibom

Rundunar yan sandan jihar Akwa Ibom ta samu nasarar hallaka wasu mutane huɗu da ake zargin yan fashin teku ne Wasu mutane huɗu da ake zargin yan fashin teku ɓe sun gamu da ajalinsu a wata musayar wuta da suka yi da rundunar yan sandan Marine ƙaramar hukumar Oron, jihar…

Read more
April 15, 2021 13Views 0Comments 0Likes
April 15, 2021 19Views 0Comments 0Likes

Yan Boko Haram sun kashe mutum 10 a harin da suka kai Damasak

An tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon harin da Boko Haram ta kai Damasak An tabbatar da rasuwar fararen hula 10 a harin da yan Boko Haram suka kai a daren ranar Talata a garin Damasak, hedkwatar karamar hukumar Mobbar na jihar Borno. Shugaban karamar hukumar Mobbar, Mustapha Bako Kolo…

Read more
April 15, 2021 19Views 0Comments 0Likes

Posts navigation

Page 1 Page 2 Page 3 … Page 10 >
Ku Biyo Mu
Download Our App
Download Our App
Copyright © 2021 by Trask Global. All rights reserved.