Wata matar aure, mai suna Marwanatu Muhammad a ranar Litinin ta roki kotun Shari’a da ke zamanta a Rigasa Kaduna, ta raba aurenta da mijinta Iliyasu kan cewa ya gaza yi mata ciki, The Nation ta ruwaito. A karar da ta shigar, Marwanatu, ta yi ikirarin cewa Iliyasu ya gaza…
